Bayani akan

Imam Muhammad Nasir Adam

Malam jajirtaccen mutum ne tunyana ɗalibta, zuwa lokacin da ya zama shugaban makaranta, mai hidimar masallaci kuma mai wa’azi, wannan tsari ne na rayuwa mai kyau, yayi mu’amala da mutane da dama a ciki da wajen Najeriya. Daga cikin irin waɗannan mutane akwai manyan shuwagabannin al’umma da manyan malamai da sarakuna da attajirai da ma’aikatan gwamnati da almajirai da ƙungiyoyin al’umma da sauran su. Wannan mu’amalar da take tsakanin sa da waɗannan ɓangarori na al’umma ta sa tsarin rayuwarsa ya kasance abin sha’awa, musamman idan muka yi la’akari da yadda yake da kyakkyawar mu’amala da kowa da kuma wayewa da sanin halayyar mutane ta yadda fahimtarsa ga al’amuran rayuwa ya kasance mai faɗi, a koda yaushe idan za ka saurari lafazin sa za ka ji cewar lallai kana magana da wanda ya san abin da yake yi kuma yake da kyakkyawar fahimta da sani a cikin abin da kuke tattaunawa.

More

Karatuttuka(Video)

TAFARKIN TSIRA 12

  • Nov 08, 2023
  • 26 Views

TAFARKIN TSIRA 9

  • Nov 08, 2023
  • 23 Views

TAFARKIN TSIRA 8

  • Nov 08, 2023
  • 19 Views

TAFARKIN TSIRA 7

  • Nov 08, 2023
  • 26 Views

TAFARKIN TSIRA 6

  • Nov 08, 2023
  • 22 Views

TAFARKIN TSIRA 3

  • Nov 08, 2023
  • 20 Views

TAFARKIN TSIRA 4

  • Nov 08, 2023
  • 18 Views
Image

SAHIHUL BUKHARI

  • Nov 08, 2023
  • 50
Image

TAFARKIN SHIRIYA

  • Nov 08, 2023
  • 55
Image

HUDUBOBIN JUMA'A

  • Nov 07, 2023
  • 71
Image

TAJU

  • Sep 24, 2023
  • 20
Image

IBADA A AIKACE

  • Sep 24, 2023
  • 21
Image

TAFARKIN TSIRA

  • Sep 24, 2023
  • 20
View All

Karatuttuka(Audio)

Image

TAFARKIN SHIRIYA

  • Sep 25, 2023
  • 9
Image

HUDUBOBIN JUMA'A

  • Sep 25, 2023
  • 6
Image

IBADA A AIKACE

  • Sep 25, 2023
  • 7
Image

SAHIHUL BUKHARI

  • Sep 25, 2023
  • 8
Image

RUHUL ADAAB

  • Sep 18, 2023
  • 5
View All

Littattafai

View All

Articles

View All