IBADA A AIKACE 12/01/2021
shirin ibada a aikace shirine wanda yake nunin yanda zamu aiwatar da ibadarmu kuma musan Allah a saukake. Daga bakin shugaban majalissar limamai ta jihar kano wato Imam Muhuammad Nasir Adam (Babban limamun masallacin juma'a na Sheikh Ahmad Tijjani kofar mata)