wannan babi yana bayani akan lokain sallah azahar 24/09/2021
wannan babin yana bayani akan lokacin sallah azahar. Daga bakin shugaban majalissar limamai ta jihar kano wato Imam Muhuammad Nasir Adam (Babban limamun masallacin juma'a na Sheikh Ahmad Tijjani kofar mata)