TAFARKIN SHIRIYA 10 MAY 2020

Malamai Sunyi Bayanin Yanda Za'a Dinga Kafa Hujja Akan Annabi muhammad (s.a.w) malam yakara cikakken bayani yanda za'a fahimta sosai shine Imam Muhummad Nasir Adam (BABBAN LIMAMIN MASALLACIN JUMA'A NA SHEIKH AHMAD TIJJANI DAKE KOFAR MATA) YAKE JAWABI AKAI A TASHAR ARTV KANO.