TAFARKIN SHIRIYA 10 03 2020

Sanin Addini Musulunci Cikin Saki Da Bin Magabata Da kuma SUnnar Annabi Muhammad (S A W) daga bakin Imam Muhummad Nasir Adam (BABBAN LIMAMIN MASALLACIN JUMA'A NA SHEIKH AHMAD TIJJANI DAKE KOFAR MATA) YAKE JAWABI AKAI A TASHAR ARTV KANO.