TAFARKIN SHIRIYA 4 MAY 2020
A Kullum Burin Malam Ganin mutane sunbi hanyar tsira shiyasa yake bayani tayanda zamu gane mubi tafarkin tsira da dacewa wannan malamin kullum shine (BABBAN LIMAMIN MASALLACIN JUMA'A NA SHEIKH AHMAD TIJJANI DAKE KOFAR MATA) YAKE JAWABI AKAI A TASHAR ARTV KANO.